Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ƙaramin yaro Ismail Yusuf ya ɗauki hoto a gaban sabon shagonsa da ya yi wa laƙabi da 'Rano shopping complex' a garin Rabo a jihar Kano. A gano cewa ƴan Najeriya
Yan sanda da ke birnin tarayya Abuja sun kama wani mutum da ya saci mota mallakin hukumar kiyayye haɗura ta ƙasa, FRSC, daga hedkwatar hukumar da ke Wuse Zone.
Ya kan yi zancen Hanan sosai idan yana tare da abokan sa inda ya ce irin riƙon da ta yi da sana'ar ta yana burge shi dubba da cewa ta fito daga babban gida.
Tawagar masu binciken sun hada da Dr B.J. Iso (shugaba), Dr S.O. Omeika da I.O. Olaoye duk malamai ne a Tsangayar kimiyyar abubuwa masu rai a Jami'ar McPherson.
Kungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo reshen matasa ta gargadi jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kada ta sake ta tsayar da ɗan arewa takarar shugaban
Ministan Ilimi na ƙasar Faransa, Jean-Michel Blanquer, a ranar Juma'a ya tabbatar da rufe makarantu 22 saboda ƙaruwar cutar coronavirus. Mista Blanquer ya ce fi
Wani matashi dan jamia Abba Ahmad ya haƙura da shirin da ya yi na kashe kansa sakamakon rashin samun damar auren ɗiyar Shugaba Muhammadu Buhari, Hanan Buhari.
Tsohon mai tsaron baya na kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ajibade Babalade ya rasu a yau Juma'a a Ibadan babban birnin jihar Oyo sakamakon buguwar zuciya.
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari asibitin koyarwa ta jami'ar Ilorin a ranar Alhamis 3 ga watan Satumba sun sace Sarkin Fulanin Ilorin,
Aminu Ibrahim
Samu kari