Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hedkwatar hukumar samar da wutar lantarki na Jos da ke kan titin Ahmadu Bello Way, Jos, ta kama da wuta a ranar Juma'a. Sakamakon gobarar, sassa da dama na gari
Sarkin Saudiyya Salman bin Abdulaziz Al Saud ya kira Shuguba Muhammadu Buhari na Najeriya a wayar tarho, a ranar Alhamis kamar yadda Saudi Gazette ya ruwaito.
An tsige Kakakin Majalisar Jihar Imo, Mista Chiji Collins kamar yadda Channels tv ta ruwaito. An tsige Collins ne yayin zaman majalisar a ranar Juma'a a ginin m
Wasu mazauna Jihar Kaduna, a ranar Alhamis sun soki saka harajin cigaba na N1,000 da gwamnatin Kaduna ta saka a kan kowanne baligi duk shekara. Hakan na cikin s
Da ya ke rattaba hannu kan kudirin domin su zama dokoki, Gwamna Mohammed ya ce gwamnatinsa za ta samar da tsare-tsare da za su gina sabuwar Jihar Zamfara..
Gwamnatin Jihar Kwara zata soke dokar biyan tsaffin gwamnoni da mataimakansu kudaden fansho kamar yadda The Channels ta ruwaito. Wannan matakin ya yi kama da w
Ya ce masu gidajen gasa burodi na shan wahala matuka sakamakon tsadar rayuwa da annobar Coronavirus ta haifar saboda haka baza su iya cika wannan umarni ba.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yi karar Reno Omokri, tsohon hadimin tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, Mai kare hakin bil-adama, Chidi Odinakalu da wasu
Wani mataimakin minista Tino Machakaire ya yi alkawarin siyawa Ginimbi akwatin gawa ƙirar Versace, dan majalisa Temba Mliswa ya bada tarin dabbobi don a yanka a
Aminu Ibrahim
Samu kari