Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wasu mazauna Jihar Kaduna, a ranar Alhamis sun soki saka harajin cigaba na N1,000 da gwamnatin Kaduna ta saka a kan kowanne baligi duk shekara. Hakan na cikin s
Da ya ke rattaba hannu kan kudirin domin su zama dokoki, Gwamna Mohammed ya ce gwamnatinsa za ta samar da tsare-tsare da za su gina sabuwar Jihar Zamfara..
Gwamnatin Jihar Kwara zata soke dokar biyan tsaffin gwamnoni da mataimakansu kudaden fansho kamar yadda The Channels ta ruwaito. Wannan matakin ya yi kama da w
Ya ce masu gidajen gasa burodi na shan wahala matuka sakamakon tsadar rayuwa da annobar Coronavirus ta haifar saboda haka baza su iya cika wannan umarni ba.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yi karar Reno Omokri, tsohon hadimin tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, Mai kare hakin bil-adama, Chidi Odinakalu da wasu
Wani mataimakin minista Tino Machakaire ya yi alkawarin siyawa Ginimbi akwatin gawa ƙirar Versace, dan majalisa Temba Mliswa ya bada tarin dabbobi don a yanka a
Tawagar jami'an hukumar kwastam ta Zone B, Kaduna da ke aiki a titin Kamba/Bunza sun harbi wasu matasa da ke zanga zanga inda suka kashe guda suka raunata wasu
Dakarun Rundunar Sojojin ta Lafiya Dole na Najeriya sun ce sun kashe 'yan ta'adda biyar tare da gano mabuyar makamai lokacin yakar ta'adanci a Arewa maso gabas
A kalla jami'an Hukumar Hisbah reshan jihar Kano guda 200 ne aka bawa horon kare kai na Kareti kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito. Mai magana da yawun rundun
Aminu Ibrahim
Samu kari