Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani mai siyar da magani, Chidinma Ikechukwu Omah, wanda budurwarsa ta cinnawa wuta a rukunin shagunan Wadata a Makurdin Jihar Benue ya rasu, The Nation ruwaito
'Yan bindiga sun kashe dan takarar kansila na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben da za a gudanar a ranar 6 ga watan Maris a Delta, Mista Elliot Of
A kalla dakarun sojoji shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gumurzun da suka yi da yan bindiga a kusa da Faskari Mar
Wani da garkuwa da aka sani da Mohamed Amodu, ya ce sai ya biya 1,555,000 don ya fanshi kansa daga hannun wani dan garkuwar, Buba Babu dan shekara 35 a duniya.
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Litinin ya sanar da sabbin kananan sojojin da ake horarwa cewa su shirya tafiya daj
Ana iya jin labarin tagwaye da suka shaku da juna har ta kai baza a iya raba su ba, amma ba a saba jin su auri mutum daya saboda wannan dalili ba. To, wannan ne
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce mutane uku daga iyalai guda suka rasa rayukan su sanadiyar wata gobara da ta tashi ranar Litinin a unguwar Rijiyar Zaki
Tsohon gwamnan Jihar Gombe, ya sanar da rasuwar Sarkin mai daraja ta farko cikin wani sako da ya wallafa a Twitter. Dankwambo ya yi wa iyalan Sarkin da al'ummar
Fabrizio Soccorsi, likitan Fafaroma Francis ya rasu sakamakon rashin lafiya da ke da alaka da coronavirus, Channels tv ta ruwaito. A cewar kafar watsa labarai n
Aminu Ibrahim
Samu kari