Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani babban dan siyasa a Kano, dan tsananin akidar Buhari kuma dan uwan Sarkin Kano, Alhaji Bello Isa Bayero, ya rasu, rahoton Daily Trust. A cewar iyalan sa, y
Diyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari-Sha'aban ta taya mijinta, Muhammad Turad Sha'aban murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Ma'auratan sunyi tattaki
Tsohon dan majalisar dattawa kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai wakiltar Jihar Osun , Senata Adebayo Salami ya riga mu gidan gaskiya, Ind
Hukumar Hana Fataucin Miyagun Kwayoyi na Kasa, NDLEA, ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara cikin masu neman shiga aiki a hukumar. Mai magana da yawu
Mahukunta a kasar India sun fara shirye-shirye domin jarrabawar 'kimiyyar shanu' da za a gudanar a kasar baki daya a wata mai zuwa. Wannan shine yunkuri na baya
'Yan bindiga sun kai hari ranar Laraba kauyen Katarma a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna, tare da kashe mutum 4 ciki harda jami'an sintiri kafin su yi
Wata babbar kotun Jihar Kano ta bada wani umarni da ya dakatar da gwamnan jihar da wasu mutane 4 daga sake rage albashin ma'aikatan shari'a a jihar (JUSUN).
Elon, mai kamfanin Tesla ya sha gaban Jeff Bezos ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a duniya kamar yadda kafafen watsa labarai na Amurka suka ruwaito. Musk ya
Gwamnan Jihar Niger Abubakar Sani-Bello, a ranar Laraba, ya ce 'yan bindiga daga kasashen Mali da Sudan suna kai hare-hare a wasu yankunan Arewa, The Nation ta
Aminu Ibrahim
Samu kari