Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Oyo, Taofeek Arapaja ya lashe kujerar shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na yankin Kudu maso Yamma. An sanar d
'Yan bindiga, a ranar Litinin sun kashe mutane biyu a karamar hukumar Zangon Kataf da ke jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna,
Mutane sun shiga hargista a wurin taron jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen yankin Kudu maso yamma da aka gudanar a Osogbo babban birnin jihar Osun
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya yi bayanin abin da yasa gwamnatinsa ke rage ma'aikata a jihar. Ya ce hakan ya zama dole ne domin jihar ba ta da ku
An kawo gawarwakin sojoji 12 da wasu yan bindiga suka kashe a karamar hukumar Konshisha a Benue zuwa makabartar sojoji da ke Wurukum a Makurdi babban birnin jih
Sheikh Ahmad Gumi, babban malamin addinin musulunci mazaunin jihar Kaduna ya ce ganin ƴan bindiga ya fi ganin Shugaba Muhammadu Buhari. A cewar Dr Hakeem Baba A
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun kai hari kauyen Kwapre da ke karamar hukumar Hong da ke jihar Adamawa in suka halaka mutane biyar. Sun kuma yi awon gab
Mai martaba Sarkin Lere, Brig Janar Abubakar Garba Mohammed (mai murabus) ya riga mu gidan gaskiya. Wata majiya daga garin na Lere da ya bukaci a sakaya sunansa
An kammala shiryawa tsaf domin yin taron kungiyar gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a garin Makurdi babban jihar Benue. Mai masaukin baki, Dr S
Aminu Ibrahim
Samu kari