Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba. Bakwai daga ciki
A ranar Alhamis ne shahararren Malamin Addinin Musuluncin, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya yi ikirarin cewar wadansu daga cikin masu fada-a-ji wanda ya hada da
Ayyana Williams, macen da ta kafa tarihi a matsayin wacce ta fi kowa tsawon farce a duniya ta yanke farcenta. Williams mai zaune a garin Houston jihar Texas a A
'Yan bindiga sun kwace makamai masu yawa da zunzurutun kudi Naira miliyan 28 daga hannun wata ayarin motoccin sojoji da suka afka wa a jihar Benue, Vanguard ta
Wasu da ake zargin yan bindiga ne da ke addabar mutanen da ke zaune a bakin ruwa a karamar hukumar Ese-Odo sun kona gidaje 15 a wani hari da suka kai cikindare
A halin yanzu mutane na zaman dar-dar sakamakon jin karar harbe-harben bindiga a garin Aba da ke jihar Abia a kusa da inda ofishin yan sanda ya ke. Mazauna gar
Ana cigaba da zaman dar-dar a jihar Imo a yayin da yan bindiga a safiyar ranar Alhamis suka kai hari hedkwatan 'yan sanda da ke Mbieri a karamar hukumar Mbaitol
Gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun bukaci jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki ta mayar da hankali wurin rashin tsaro da ke b
Hadimar shugaban kasa, Lauretta Onochie, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da ikon ya fita kasashen waje domin ganin likitocinsa kuma babu wanda ya isa
Aminu Ibrahim
Samu kari