Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno.
'Yan bindiga sun kashe wani masunci, Adamu Bala, a yayin da ya tafi rafi kama kifi a tsakanin Zango da Ungwan Ruhogo a karamar hukumar Zangon Kataf na jihar Kad
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandari, JAMB, ta ce yan fashin intanet sun kutsa shafinta sun sauya sunayen wasu ma'aikatan wucin gadi da
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Mrs Hajo Sani, wacce ta rubuta littafin a kan matarsa a matsayin jakadiyar Nigeria na dindindin a Hukumar Ilimin Kimiyya na Al'
Majalisar tarayya, a ranar Laraba ta tabbatar da nadin Dr Halilu Ahmad Shaba a matsayin shugaba hukumar binciken kimiyyar sararin samaniya (NASRDA). An tabbatar
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kafa makarantun Tsangaya uku a jihar domin gwamutsa karatun almajiranci da na boko a jihar, The Punch ta ruwaito. Gwamna Abdullahi
Wani bututun gas ya fashe ya yi bindiga a yankin Iyasoko da ke Agboju, karamar hukumar Amuwo-Odofin na jihar Legas a ranar Talata misalin karfe 6.55 na yamma ka
Babban limamin garin Enagi, Alhaji Attahiru Alhassan ya rasu bayan an daba masa wuka saboda zarginsa da badala da matar wani mutum mai suna Umaru Jibrin. Jibrin
Mahukunta a Majalisar Tarayya da ma'aikatan majalisar sun sassanta rashin jituwan da ke tsakaninsu a ranar Talata 13 ga watan Afrilun 2021. Ma'aitakan karkashin
Aminu Ibrahim
Samu kari