Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kwace kwalaben giya guda 8,400 a kananan hukumomin Dawakin Kudu da Kura a jihar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Babban k
An kama wani ma'aikacin lafiya na bogi, Musa Shamsudin, a yankin Kankara, wanda ake zargin ya kware wurin yi wa yan bindiga da suka samu rauni magani, Rahoton V
Ƴan bindiga sun kashe ƴan sa-kai 19 a ƙauyen Yartsakuwa a ƙaramar hukumar Rabah na jihar Sokoto kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Wani mazaunin garin, wanda y
Ƴan bindiga sun kashe mutane 10 sun kuma sace wasu da dama a ƙauyuka biyar da ke ƙaramar hukumar Bungudu na jihar Zamfara, The Punch ta ruwaito. Wani mazaunin g
Hukumar EFCC ta kama wani hamshakin dan siyasa kuma dan kasuwa dake jihar Neja, Mohammed Umar bisa zargin damfarar wani matashi N200,000 wadanda ya amsa da suna
Hukumar NSCDC ta jihar Jigawa ta kai samame a cikin jihar inda tayi nasarar damkar masu wasu matasa 2 masu safarar miyagun kwayoyi a karamar hukumar Babura, The
Yan sanda a birnin tarayya Abuja sun kama Ahmad Isah, mai rajin kare hakkin bil adama kuma dan jarida, saboda shararawa wata mari da ake zargi da cin zarafin wa
A kalla mutane 20 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon kamuwa ta annobar cutar Cholera (amai da gudawa) da ta barke a jihar Bauchi kamar yadda Daily Trust ta
Mutane biyu sun mutu, kimanin wasu mutanen 11 sun samu raunuka yayin da tukunyar gas ta fashe a wani gareji da garin Azare da ke karamar hukumar Katagum na jiha
Aminu Ibrahim
Samu kari