Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sha'awar da Gwamna Okezie Ikpeazu ke yi wa kayayyakin da ake kerawa a gida Nigeria ta saka shi ya yi rajista a matsayin dalibi a ranar Laraba a makarantar koyar
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban kwamitin koli ta harkokin musulunci, NSCIA, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya ce ba za a yi yaki ba a Nigeria duk da kiraye-
An halaka mutum daya yayin da aka sace wasu mutane 21 mafi yawancinsu mata da yara a karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, The Channels ta ruwaito. Wani da a
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce yawan hare-haren da aka kaiwa ofisoshin hukumar na iya kawo nakasu wurin gudan
Yan bindiga sun kashe wani direba mai suna Adamu Usman sun kuma sace fasinjoji 13 a kan hanyar Shafa-Abakpa-Umaisha a karamar hukumar Toto na jihar Nasarawa, Da
Yan bindiga sun kai hari Dansadau, babban gari na biyu a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara inda suka sace kayan mutane da dabobinsu kamar yadda The Punch ta
Nan bada dadewa ba gwamnatin jihar Legas za ta ware wa masu addinan gargajiya ranakun hutunsu na musamman duk shekara domin suyi biki kamar ta Kirsimeti da Sall
Wani abu mai kama da dirama ya faru a ranar Juma'a a garin Kusasu, karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger a lokacin da yan bindiga suka yi musayar wuta da ta yi
Abin baƙin ciki ya faru a unguwar Alanamu da ke ƙaramar hukumar Ilorin ta Yamma a ranar Talata a lokacin da wani mutum Alhaji Taiye-Hassan Beki ya rasa ransa sa
Aminu Ibrahim
Samu kari