Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Jarumin fina-finan Indiya, Amir Khan ya sanar da cewa zai rabu da matar sa da suka shekara 15, mai shirya fim Kiran Rao, The Guardian ta ruwaito. BBC ta ruwaito
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana dalilin da yasa ya cire yaronsa mai shekaru bakwai, Al-Sadiq El-Rufai daga makarantar Kaduna Capital School.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce yayi amannar cewa matsalar tsaron jihar tazo karshe tunda ya koma jam'iyyar APC, The Cable ta ruwaito. Da yake ja
Nasir El-Rufai gwamnan jihar Kaduna ya ce yan bindiga ko Boko Haram ba dai-dai suke da Nnamdi Kanu ba shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), Da..
Shugaban hukumar shige da fice na kasar Kenya, Alexander Muteshi, ya musanta cewa ya san da batun kama Nnamdi Kanu shugaban IPOB da kuma dawo da shi Nigeria, Da
Wasu yan bindiga sun sace, Labaran Muhammed Dandume, shugaban hukumar kula da albarkatun ruwa ta Sokoto Rima River Basin Development Authority (SRRBDA) kamar ya
Yan bindiga sunyi awon gaba da mata 13 a tsakanin garuruwan Manini da Udawa da ke kan babban hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna, a hanyarsu ta zuwa bikin daurin au
Ministan sufuri na Nigeria, Rotimi Amaechi, ya ce za a fara aikin shimfida layin dogo na Kaduna zuwa Kaduna da zai lashe Dalla Biliyan 1.2 nan da makonni biyu
A yau Juma'a 2 ga watan Yulin 2021 ne aka yi jana'izar tauraruwan wasan kwaikwayo na hausa, Zainab Booth, wacce ta rasu a ranar Alhamis. Premium Times ta ruwait
Aminu Ibrahim
Samu kari