Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Hedkwatar tsaro ta sojojin Nigeria ta ce dakarun Operation AWATSE sun kama wani Ibrahim Musa da ake zargin dan kungiyar ta'addanci na ISWAP ne a yankin Sango Ot
Bisa ga dukkan alamu fatan da shugaban kungiyar IPOB, nanamdi Kanu ke yi na cewa kasar Birtaniya za ta ceto shi daga gwamnatin Nigeria abu ne mai kaman wuya
'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikata shida na wani kamfanin kera tangaran da ke Itobe a Jihar Kogi kamar yadda The Cable ta ruwaito. William Aya, mai maga
Jami'an hukumar kula da shige da fice, Kwastam, reshen Seme ta bankado sinki 3,186 na tabar wiwi da aka ɓoye a cikin tifa dauke da yashi, kamar yadda The Cable
Dan majalisar wakilai na tarayya daga jihar Kogi, Tajjudeen Yusuf, ya ce Bello Matawalle gwamnan Zamfara dan siyasa ne da ke neman tazarce ido rufe, The Cable t
Dan gwagwarmayar Yarbawa, Sunday Adeyemo Igboho, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya karyata labarin dage taron gangamin da ya shirya a Legas. Ana cikin farg
'Yan majalisar dokokin jihar Niger sun yi sabuwar doka wacce ta bada umurnin a rika yanke wa duk wanda aka tabbatarwa laifin garkuwa da mutane ko dan bindiga hu
Rahotannin da muka samu daga majiyoyi daban-daban sun bayyana cewa yan bindiga sun halaka dan majalisar dokokin jihar Zamfara Hon. Ahmed G. Ahmed a daren jiya T
Babban kotu a Jihar Bayelsa, da ke zamanta a Yenagoa, ta yanke wa wani mutum dan shekara 39, Charles Nikson, hukuncin kisa ta hanyar harbi, saboda garkuwa da mu
Aminu Ibrahim
Samu kari