Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
John Edwar Njeru, tsohon darektan ayyukan ‘yan sanda, ya naushi lauya a kotu sakamakon yadda ya taso shi da tambayoyi yayin da ake shari’a a kotun kasar Kenya.
A cikin ƴan kwanakin nan ne Isa Pantami, ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya sanar cewa za a fara aiki da fasahar 5G a kasar a watan Janairun 2022.
Yan fashi sun afka wani bankin zamani a Iragbaji, hedkwatar karamar hukumar Boripe, a jihar Osun, a ranar Talata, sun kashe ɗan sanda. Daily Trust ta ruwaito ce
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari unguwar Chukuku da ke karamar hukumar Kuje na babban birnin tarayya Abuja daga daren ranar sun
Dakarun soji sun yi wa wasu mata 'yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da shi'a duka a hanyar Abuja zuwa Kaduna a safiyar ranar Talata
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri na ,a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya bayyana marigayi Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasa na mulkin soja a matsayin
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsawatar wa dan kwangilar China wanda yake da alhakin kammala ayyukan asibitin kwararru na jihar da ke Lokoja kan ha'inci da
Kimanin mutum 13 ne suka riga mu gidan gaskiya a jiya sakamakon hatsarin mota da ya faru kusa da garin Akpoku-Udufor da ke karamar hukumar Etche a jihar Rivers
Emmanuel Macron, shugaban kasar Faransa ya ji saukar kwai a kafadarsa bayan ya kai ziyara wani gidan cin abinci a kasar ta Faransa. Kamar yadda SaharaReporters
Aminu Ibrahim
Samu kari