Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Aminu Gobir, Dan majalisar jihar Sokoto mai wakiltar Sabon Birni ta Arewa, ya ce an kashe jami'n tsaro 17 yayin harin da aka kai kauyen Dama a jihar, Premium Ti
Kungiyar Yarabawa ta OPC, reshen jihar Oyo karkashin jagorancin Aare Onakakanfo na kasar Yarbawa, Gani Adams ta ce ziyarar da Gumi ya ka kai ta bazata jihar Oyo
'Yan bindiga, a ranar Alhamis, da yamma sun kai hari garin Shinkafi, inda har suka shiga ofisoshin 'yan sanda suna ta harbe-harbe yayin harin kamar yadda Daily
Shugaban kamfanin Space X da Tesla, Elon Musk da budurwarsa, mawakiya, Grimes sun rabu bayan shafe shekaru uku tare, The Guardian ta ruwaito. Attajirin na duniy
Wasu masoya 2 da aka sace a ranar Lahadi, kasa da mako daya kafin daurin aurensu sun samu 'yanci a jihar Ekiti kamar yadda The Punch ta ruwaito. Majiyoyi sun sa
Dino Melaye ya yi wata wallafa ta shafin sa na kafar sada zumuntar zamani ta Instagram yana bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara. Kamar yadda LIB ta ru
Tsohon shugaban 'yan sandan Taliban yace za su ci gaba da hukunce-hukunce kamar yanke gabobin masu laifi a Afghanistan. Kamar yadda Arise Tv ta ruwaito, Mullah
A ranar Laraba, 22 ga watan Satumba, kamarar CCTV ta dauki bidiyon wata mata mai matsakaicin shekaru tana barbada wani gari da ake zargin na tsafi ne a bakin ko
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar kama wani tsohon dan majalisar jihar, Joseph Adegbesan da wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne.
Aminu Ibrahim
Samu kari