Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, Shugaban kungiyar musulunci ta IMN, yace matsawar za a bai wa ‘yan Najeriya zabi, da dama za su gwammaci mulki bisa shari’ar musulun
Sheikh Ahmad Gumi, Malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, ya ce yan bindiga da ke adabar kasar nan suna kaunar wadanda ke girmama su tare da fahimtar halin
Wata kotua da ke jihar Legas, a ranar Alhamis, ta amince Akinola Ikudola dan kasuwa mai shekaru 65 ya rabu da matarsa Funsho bisa zargin ta da kunso masa wani c
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce bayan goyon bayan kafa 'yan sandan jihohi a Nigeria, The Cable ta ruwaito. Ana ta kiraye-kirayen cewa a bawa jihohi da
Babban kotun shari'a dake zamanta a jihar Kano ta ki amincewa da bukatar beli da malamin Kano, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya shigar, Daily Trust ta ruwai
‘Yan fashin daj sun afka Gangara, wani kauye dake karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto a ranar Talata, sun je kai wa sojoji farmaki. ‘Yan bindiga sun
Kimanin mutane 30 ne ƴan bindiga suka kashe a ƙauyen Kachiwe, Sarkin Pawa da ke ƙaramar hukumar Munya da ke Jihar Niger. SaharaReporters ta ruwaito cewa ƴan bin
Farfesa Sanusi Mamman, Shugaban jami’ar Umaru Musa Yar’Adua da ke Jihar Katsina, ya yi barzanar korar budurwarsa daga jami’ar idan har ta nuna ta san shi kamar
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na kasa, NAFDAC, ta kama mutum 24 da ke talla da sayar da magungunan kara karfin maza na gargajiya mara rajista a S
Aminu Ibrahim
Samu kari