Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Wani babban lauyan Najeriya, Oladipupo Oladipupo, SAN, ya rasa ransa a ranar Lahadi sakamakon cutar Covid-19 duk da anyi masa riga kafin cutar da allurar Oxfor
Jami'an NSCDC a jihar Engu sun kama wani mutum da ke aiki tare da masu garkuwa da mutane a Legas kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Danny Manuel, mai magana da
'Yan Boko Haram sun mamaye garuruwa da dama a jihar Niger, inda suka raba wa mutane kudi suna daukansu a matsayin mayaka domin su taya su yaki da gwamnati,
Gwamna jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Lahadi 3 ga watan Oktoba ya yi ikirarin cewa wasu mutane na kitsa yadda za su kashe shi. Ortom, ya yi wannan zargin
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta bayyana yadda ta samu nasarar kama mutane 21 da ake zargin ‘yan bindiga ne da su ka addabi jihar tare da masu taimaka mus
Kungiyar likitocin Nigeria masu neman kwarewa, NARD, ta janye yajin aikin da ta dauki kimanin wata daya tana yi, likitocin za su koma bakin aiki a ranar Laraba,
'Yan ta'addan Boko Haram sun kashe mayakan Islamic State of West Africa Province, ISWAP guda 24 a duwatsun Mandra da Gaba a yankin Gwoza a ranar Juma'a. Lamari
Yan sandan jihar Delta sun kama wani Solomon Ebe kan mallakar harsashi masu rai na AK-47 da aka boye cikin buhun garrin rogo, Premium Times ta ruwaito. Mai mag
Babban malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Sheikh Gumi ya ce ‘yan jaridar da suke kiran ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda ne asalin ‘yan ta’addan. Kamar yadda
Aminu Ibrahim
Samu kari