Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hotuna guda takwas da ke nuna cewa jarumin nan na Kannywood Adam A. Zango na da muhimmanci ga kamfanin wasannin hausa.
Yarinyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Fatima na shirin aure a ranar juma'a mai zuwa tare da angonta Malam Gimba Yau kumo.
Wata jakadiya mace cikin jakadan da Buhari ya zaba, Dame Pauline Tallen ta ki amincewa da nadin saboda rashin lafiyan maigidanta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da jami'an sa, Shettima, Okorochas, Dambazzau sun halarci taron kungiyar kasuwanci a kasar Jamus
Fitacciyyar jarumar Kannywood da aka kora, Rahama Sadau zata je Hollywood bayan gayyata da ta samu daga babban mawakin kasar Amurka, Akon.
Matar shugaban kasa, Aisha Buhari ta yi wasu maganganu game da gwamnatin mai gidanta inda ta daura laifin a kan wadanda aka ba mukamai.
Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana cewan yana kaunar Yesu Almasihu duk kuwa da cewan shi musulmi ne.
Wani Fasto ya hau kan ruwan cikin wasu mambobin cocinsa a kokarinsa na nuna mu'ujiza ya kuma ce yana da ikon mayar da ruwa zuwa barasa.
Wani mutumi mai shekaru 60 ya kashe kansa ta hanyar rataya a jihar Delta sakamakon talauci da ya addabe shi.
Aisha Musa
Samu kari