Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mutumi mai shekaru 40 a duniya, Hafisu Ishaq yayi mai yarsa mai shekaru 13 ciki, lokacin da matarsa tayi tafiya a jihar Kaduna.
Wani mummunan hatsarin mota ya afku a hanayar Hadieja-Kano a jihar jigawa inda mutane takwas suka rasa rayukansu.
Labarin wata matashiyar yarinya da ta haihu tun tana makarantar Firamari a lokacin dukka shekarunta bai wuce goma sha daya ba.
Shugaban shafin zumunta na Facebook, Mark Zuckerberg ya kara harshen Fulatanci da wasu guda biyu a matsayin yare a Facebook.
Mun kawo mu bayani game da amfanin da bawon lemu keda shi sakamakon sinadarin da yake dauke da shi, ta yadda mutun zai sarrafa sa da kansa.
Wani dan jihar Kaduna Mallam AbdurRahman Salis ya lashe gasar Al-Qur'ani wanda akayi a massalaci mai sarki a garin Makka kasar Saudiya.
Abun mamaki kamar yadda wani mutumi mai shekaru 32, Ross Watson ya dauki hotunan kansa a lokacin da yake cin mahaifar matar sa.
Hoton yan hudun gwamnan jihar Bayelsa, Henry Seriake Dickson, ma'auratan sunyi aure tsaon shekaru da dama ba haihuwa sai yanzu.
Direban Shugaba Buhari ya dawo da wani makudan kudin kasar waje, dalar Amurka da riyal da ya tsinta a kasar saudiya a cikin wata jaka.
Aisha Musa
Samu kari