Hotunan yariman Arewa guda 8- Adam Zango
Adam A. Zango ya kasance sanannan jarumin wasan Hausa kuma mawaki daga Zango. Dan baiwan na aiki a matsayin jarumin wasa kuma furodusan wasa. Prince Zango kamar yadda aka fi saninsa da shi ya fito a wasannin Hausa da wakoki da dama wanda ya samu lambar yabo da dama.
Duk da dubbin nasarorin da ya samu, Zango ya fuskanci kalubale da dama wadanda suka hada da zuwansa gidan yari na tsawon watanni uku a shekara ta 2007 kuma an zarge shi da auren amatye daban daban a lokaci daya. Duk da haka, wannan bai dusashe tauraronsa ba saboda yana ci gaba da ayyukansa na waka da wasa ga dubbin masoyansa.
Wannan hotunan suna nuna irin kyawu na jarumin na Kannywood kuma yana da dubbin masoya har yanzu.
KU KARANTA KUMA: Nagoyi bayan Buhari dari bisa dari- John Okafor
1. Babban yaro
Babu shakka Adam ya hadu a fagen kyau
2. Yaro mara hayaniya
Gaye ya dau wankan swaga.
3. Murmushi mai karya zuciya
Da wannan murmushin yake sace zuciyoyin masoyansa mata.
4. Mazaje cikin kwat da wando
Ya yi kyau sosai a cikin kwat da wando.
5. Mai farin jini
Kana ganinsa ka ga gwarzon namiji.
6. Swagan yan makaranta
Gaskiya ina kaunar kalan ja domin yana nuna ba wasa kenan, zango baida sanya kuma gashi kyakkyawa.
7. Saje mai kyau
Na sara ma.
KU KARANTA KUMA: Wani nakasashen mutumi ya auri kyayyawan mata
8. Dan uwan Chidi Mokeme
Yayi kama da wani jarumin Nollywood Chidi Mokeme a wannan hoton.
https://youtu.be/XER4U-PHSk4
Asali: Legit.ng