
Author's articles







Wani matashi dan Najeriya ya wallafa bidiyon kerarren gidan da ya ginawa mahaifiyarsa. Ya ce yana dauke da dakunan bacci guda biyar. Mutane sun taya shi murna.

Dan majalisar wakilai daga jihar Oyo, Akin Alabi ya bayyana cewa kirista daga kudu maso gabas ko kudu maso kudu ne ya kamata ya zama shugaban majalisar dattawa.

Wani bidiyo na hadadden gidan da wani matashi ya kera ya haddasa cece-kuce. Ya narka dukiya sosai wajen kawata gidan. Da dama sun roki Allah ya basu irinsa.

Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu.

Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Kalu, ya ce zai ajiye kudrinsa na son zama shugaban majalisar dattawa idan zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi haka.

An bayyana wani hazikin kare a matsayin dabba mai tarin hikima saboda yadda ya taimakawa mamallakiyarsa da ke rashin lafiya da diban ruwa da kuma tafasa ruwan.
Aisha Musa
Samu kari