Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan jihar Niger Mua'azu Babangida Aliyu , yace maza ma na da rawar da zasu taka a kitchen bisa ga koyarwan addinin musulunci.
kyawawan halaye na 'ya'yan mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote nasarorin da suka samu a rayuwa da kuma daukar al'amuran duniya da sauki.
Mafarauta a Arewa sun fusata suna koyan horo domin daukar fansa kan abunda ya ta'addan Boko Haram keyi a kasar.
Wasu yan bindiga da ake zargin masu satar mutane don karban kudin fansa ne sun kashe mutane 40 a wata mahakar zinari dake jihar Zamfara.
Wani babban jami'in soja ya bayyana cewa da Laftanal kanal Abu Ali da sauran sojojin sun tsere ma mutuwa ba dan babu kayan aikin dare ba.
An kama wani matashi, Gabrielle Simiyu, yana jima’I da Akuya a ranar Juma'a 4 ga watan Nuwamba, saura kadan yan zanga-zanga su kashe shi.
Wasu yan zanga-zanga sun yiwa wata mai takaba, Usha Devi duka kan zargin cewa ita ta kashe mijinta bayan ta rafka mai sanda a kasar indiya.
Abun nan ya zama ruwan dare, wani dan luwadi ya yada hotunan sa da na saurayinsa a shafin facebook inda yayi wasu maganganu na ban mamaki.
Shugaban kasa Muhammadu buhari yayi Allah wadai da harin da wasu yan ta'adda sukayi yunkurin kaiwa kasa mai tsarki a garin makka.
Aisha Musa
Samu kari