Kalli hotunan wani yan luwadi da aka yada a Facebook

Kalli hotunan wani yan luwadi da aka yada a Facebook

Wannan ya fara zama ruwan dare!

Wani dan luwadi ya mayar da shafin Facebook gurin yin abun ganin dama. Mutumin ya yada wani hoton shi tare da saurayinsa kuma masu amfani da shafin Facebook sun kasa gane abunda ke faruwa.

KU KARANTA KUMA: An kama yan Najeriya uku suna sata a Dubai

Ya yada hotunan nan guda uku dake kasa tare da rubuta:

Naji dadin jiya tare da saurayina……..Mun kasance tare tsawon jiya gaba daya…… gaskiya naji dadinsa sosai……. Saurayina yace na sa hoton don Karin bayani………dariya

Kalli hotunan wani yan luwadi da aka yada a Facebook
Kalli hotunan wani yan luwadi da aka yada a Facebook
Kalli hotunan wani yan luwadi da aka yada a Facebook

Allah ya kyauta duniya tazo karshe!

https://youtu.be/4Hx0Xu2KLSk

Asali: Legit.ng

Online view pixel