An kama wani mutum yana jima’I da Akuya, ya tsere mutuwa
Saura kadan yan zanga-zanga sun kashe wani matashi, Gabrielle Simiyu, da aka kama yana jima’I da Akuya a daren ranar Juma’a 4 ga watan Nuwamba.
An kama wani ma’aikatan boda boda na kasar Kenya (Boda boda wasu masu motar haya ne wanda ake samu a Afrika maso gabas) yana aikata masha’an ne a yankin Kabuchai, Bungoma kasar Kenya. Godiyar sa daya yan sanda sun shigo lamarin, da an tsere shi har lahira.
Richard Wanyonyi, wanda ya kasance mammalakin akuyar ya bayyana cewa ya kama matashin mai shekar 26 da hannunsa yana jima’I da akuyarsa a kauyensa na Nwange bayan ya ji wani irin kuka daga akuyoyinsa amma ya tsere.
KU KARANTA KUMA: Sojojin Najeriya sun ceto yan matan chibok
“Naji akuyoyina suna wani irin kuka lokacin da nake bacci don haka sai na yanke hukuncin zuwa ganin abunda ke faruwa. Akwai duhu don haka na dauki lokaci na kuma lokacin da na isa gurin nag a wani yayi tsalle ya shige garken shanu amma ya manta da takalmansa,” cewar Richard Wanyonyi.
Wanyonyi yayi Magana da ma’aikatan boda boda wanda suke aiki tare da Simiyu sun kuma bayyana cewa takalman na shi ne. wanyonyi ya kuma bayyana cewa Simiyu ya fallasa mai cewa yayi jima’I da dabba ne tunda mata mata sun ki amincewa dashi a wannan dare.
https://youtu.be/kI5EVCd0GLA
Asali: Legit.ng