Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa yan sandan jihar Delta sun kama wani mutumi dake karyan hauka a hanyar Utagbaunor/umukwata, karamar hukumar Ukwani dake jihar Delta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna bakin ciki a kan mutuwar tsohon gwamnan jihar Niger, Abdulkadir Kure, ya kuma mika ta'aziyya ga al'umman jihar Niger.
Sanata Danjuma Tella Laah, dake wakiltan Kaduna ta Kudu, ya maganta kan sabon hari da kashe-kashe da Fulani makiyaya suka kai a Kudancin jihar Kaduna.
A shekarar bara, an kaddamar da Chioma Obiadi a matsayin sarauniyar kyau a Najeriya (Miss Nigeria). Sarauniyar ta kasance kyakkyawar mace mai nagarta.
Yar gwamnan jihar Sakkwato Aisha ta yi aure da angonta Muhammad Dikko Dahiru, bikin da akayi a gidan gwamnatin jihar wanda ya samu halartan manyan mutane.
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin wani ganawar sirri tare da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a Aso Rock.
Hotunan cikin gidan mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote Katafaren gidan dake Abuja ya kai kimanin dala miliyan 30 (naira biliyan 5) cike da kayan alatu.
Manyan jaruman Kannywood mata guda 10 da sukayi fice a shekarar 2016, Kamar yadda kuka sani jarumai mata na taka rawar gani sosai a harkan fina-finan Hausa.
Gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade ya bayyana cewa zai nada sabbabin mataimaka 6,000 ya kuma samar da ayyuka 50,000 daga watan Janairu na shekarar 2017.
Aisha Musa
Samu kari