Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun nuna cewa bisa ga wani sanarwa da akayi, yawan masu magana da Harshen Hausa, sun kai kimanin miliyan 120 a kasar Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa yanzu haka, shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin ganawar sirri tare da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ya tarbi Sarki Muhammed VI na Morocco a filin jirgi bayan ya kawo ziyarar ban girma Najeriya.
Wasu bayanai game da auren yar shugaban kasa Zahra Muhammed Buhari da angonta dan biloniya Ahmed Muhammed Indimi wadanda ke shirin aure.
A yau Laraba, 30 ga watan Nuwamba ne, jikar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta cika shekaru 4 a duniya inda kakkaninta suka shirya mata liyafa.
Sabbabin hotunan korarriyar jarumar Kannywoody Rahama Sadau an dai kore ta ne saboda fitowa da tayi a wani kasetin waka tare da Classic Q
Wasu alamuran ban alajabi guda tara game da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar na tarihin rayuwarsa tun daga kuruciya
Abdulmumin Jibrin ya aika sako cike da shaukin soyayya da kulawa ga matarsa a ranar zagayowar ranar aurensu ta shafin sa na Instagram
Wata matashiya ta ba da labari kan yadda ta kama mahaifinta yana saduwa da yar'uwarta, ta nemi shawaran matakin da ya dace ta dauka a kansu.
Aisha Musa
Samu kari