Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu

Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu

Abubuwa biyu ke kawata duniya; kyawu da soyayya. Kuna so kusan yadda shekarar 2017 zata zamo shekara mai inganci? Lokacin da sarauniyar kyau da mukarrabanta suka yi maku murnar shiga sabon shekara da kyawawan hotuna cikin kauna.

Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu
Sarauniyar Najeriya 2016

A shekarar bara, an kaddamar da Chioma Obiadi a matsayin sarauniyar kyau a Najeriya (Miss Nigeria). Sarauniyar ta kasance kyakkyawar mace. Ta kasance bakinta mai sheki haka kuma mukarrabanta, suna taya ku murnar shiga sabon shekara.

KU AKARANTA KUMA: Mayakan Niger Delta zasu fara fashe-fashen bututun mai – Edwin Clark

A tsakiyar daren sabon shekara Sarauniyar Najeriya Chioma Obiadi da mukarrabanta Blessing Udechukwu da Elsie Olalere sun yi way an Najeriya fatan shiga sabuwar shekara cikin inganci tare da kyawawan hotuna. Kalle su a kasa:

Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu
Sarauniyar Najeriya 2016, Chioma Obiadi
Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu
Chioma Obiadi (Sarauniyar Najeriya 2016), Blessing Udechukwu (Sarauniyar Ebonyi) da kuma Elsie Olalere (Sarauniyar Kwara)
Kalli matan da suka fi kowa kyau a Najeriya a yanzu
Chioma Obiadi (Sarauniyar Najeriya 2016), Blessing Udechukwu (Sarauniyar Ebonyi) da kuma Elsie Olalere (Sarauniyar Kwara)

KU KARANTA KUMA: Kayi hankali sosai da al’amuran addini, an gargadi Buhari

www.facebook.com/naijcomhausa

www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel