Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi

Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi

Yan’uwan Indimi mata sun nuna kyawawan fuskokinsu cikin gwaninta a gurin bikin dan’uwansu Mustapha Indimi tare da amaryarsa Fatima Sheriff

Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi
Yayan Indimi

Sabon auren tsakanin ya’yan manyan arewa guda biyu ya zamo abun magana a gari. Auren tsakanin dan wani biloniya Mustapha Indimi da amaryarsa Fatima Sheriff ya samu manyan baki daga ciki da wajen Maiduguri don wannan rana na musamman.

Hutunan auran ya karade yanar gizo kuma sun kasance hotuna na musamman ga wadanda ke ganin girman dangin Indimi.

‘Ya’yan Indimi da surukansa sun halarci bikin cikin kyawu domin karfafa wa dan’uwansu gwiwa yayinda ya shiga sabuwar rayuwa. Kalli kasa:

Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi
Kyakkyawar kanwar Indimi

KU KARANTA KUMA: Mustapha Indimi yayi wa matarsa Fatima Sheriff wankan naira dubu-dubu a gurin bikinsu

Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi
Yan uwan jini

Kyawawwan matan cikin shiga iri daya sun kuma chakare don daukar hotuna yayinda suke taya dan uwansu da amaryarsa murna. Yan matan basu nuna kansu a gurin bikin dan’uwansu Ahmed Indimi ba lokacin da ya auri yar shugaban kasa Zahra Buhari amma a nan gasu cikin walwali. Kalli kasa:

Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi
Kyawawan yan'uwan Indimi a gurin bikin Mustapha da Fatima Sheriff

KU KARANTA KUMA: Attajirai 8 sun mallaki kwatankwacin rabin dukiyar duniya

Asali: Legit.ng

Online view pixel