Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan. A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.
Shugabna kasa Muhammadu Buhari na ganawa da shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa a fadar Aso Rock dake Abuja, a yau Talata, 23 ga watan Janairu. A cewar Bashir Ahmad, Cif Bisi Akande ma na cikin ganawar.
Fashola ba da tabbacin cewa tunda gwamnati na kokarin ganin ta yaki cin hanci da rashawa, ya zama dle a tallafawa wannan hukumomin kamar yadda ya bayyana cewa jami’an hukumar na kashe lokacinsu a ofishinsu fiye da iyalansu.
Tsohon gwamnan Kebbi, Saidu Dakingari ya bayyana cewa ba wai ya koma jam’iyyar APC don radin kansa ba, sai don kyawawan ayyukan shugaba Muhammadu Buhari a matakin gwamnatin tarayya da na Gwamnan Atiku Bagudu a jihar Kebbi.
Gwamnatin jihar Katuna ta ware kudi kimanin naira miliyan 200 domin bayar da tallafi ga mata a jihar. Kwamishinan harkokin mata na jihar Kaduna Hafsat Baba, ce ta sanar da wannan ci gaban. An kuma gina wuraren koyon sana’a ga mata
Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa rungumar harkar noma ne kadai zai magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasan kasar. Ya shawarci matasa da suka kammala karatu da su rungumi noma.
Rahotanni sun kawo cewa an kama wani kocin kwallon kafa mai shekaru 19 kan laifin aikata luwadi da wani yaro mai shekaru 13 a jihar Lagas. Ya sha aikata lalata da shi lokuta da yawa, bayan ya gama sai ya bashi ladar kudi.
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ta maida maratani ga wasikar wani mutum mai suna mai suna Datti Assalafiy bayan ya yi korafin cewa tana biyewa masu kudi yan siyasa suna kwana dasu.
Kungiyar Miyetti Allah ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya hukunta wadanda suka hallaka makiyaya. Ta bukaci da ya tabbatar da adalci da daidaito wajen hukunta masu laifin ba wai na kisan Benue ba harma da na Mambila.
Aisha Musa
Samu kari