Kannywood: Kalli sabbin kyawawan hotunan jaruma Maryam Booth da zai tabbatar maka da ita din mai kyau ce
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan.
A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.
Sannan kuma babu shakka wannan kyawu nata na isa ya sanya maza layi domin ganin sun mallaketa a matsayin ta su.
Maryam ta yada wadannan hotuna nata ne a shafin zumunta na Instagram.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Lokutan ban sha’awa daga taron karban lefen yar gwamnan jihar Kano
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng