Dandalin Kannywood: Abida Muhammad za ta yi aure a ranar Juma'a mai zuwa
1 - tsawon mintuna
Rahotanni sun kawo cewa tsohuwar jarumar nan da aka dama dasu a baya a dandalin shirya fina-finan Hausa, Abida Muhammad za ta yi aure.
Za’a yi auren ne a ranar Juma’a, 26 ga watan Janairu a jihar Kano.
Wannan dai shine karo na biyu da jarumar zata yi aure, domin mijin ta na fari Hamza Rijiyar Zaki ya rasu ne a shekarun baya.
Ga katin gayyatan auren a kasa:
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng