Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shahararren jarumin nan mai wasan barkwanci a dandalin shirya fina-finan Kannywood, Muhammadu Sani Ibrahim Tsiga wanda aka fi sani da Dangwari ya bayyana dalilan da su ka sa ya rungumin bangaren barkwanci a masana'antar fim.
Rahotanni sun kawo cewa, mataimakiyar sakataren Mjalisar Dinkin Duniya, Hajiya Amina J Mohammed ta ziyarci garin Bama. Ta samu rakiyar Gwamna Shettima, Komishinan sake gina garuruwa da Boko Haram ta lalata da sauran jami'ai.
Dubban mazauna jihar Benue sun isa babban filin IBB Square dake Makurdi domin halartan taron karrama wadanda harin makiyaya ya cika da su a kwannan nan. Da dama daga cikin wadanda suka halarci taron na sanye da bakaken kaya.
Wani matashin yaro ya ba yan Najeriya da dama sha’awa bayan ya gina wani gida. An dauki hoton yaron mai shekaru 16 wanda ya gina hadadden gidan lakan a jihar Edo bayan ya kammala ginin gidan wanda ya nuna tarin hikima da fasaha.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya bukaci a daina daure kananan mashayan wiwi, a cewarsa hakan na mayar da su manyan masu aikata laifuka. Ya bayar da misali da zaman da ya yi agidan yarin kasar.
Tagwayen Kannywood Husaina da Hassana Musa Abdullahi sun sha alwashin kin amincewa da ko wani rashin tarbiya wajen harkar fim dinsu a dandalin na shirya fina-finan Hausa. Sun ce hawa fagen rashin tarbiya ya saba ma sana’ar su.
Malaman Makarantun Firamare a Kaduna sun soma yajin aikin sai baba ta gani a yau Litinin. Kungiyar Malamai ta kasa NUT ce ta kira yajin aikin sakamakon adawa da take da hukuncin gwamnatin jihar na korar Malaman Firamare 22,000.
Yan kwanaki kadan bayan an kashe mutane 17 a ranar sabon shekara a jihar Rivers, wasu yan bindiga sun kashe mutane biyar a garin Egbeda dake kamar hukumar Emohua dake jihar. Jami’an tsaro sunyi nasarar koransu daga cikin dajin.
‘Yan Kungiyar nan ta BringBackOurGirls masu kokarin ganin an ceto ‘yan matan Chibok da aka sace a makaranta tun lokacin shugaba Jonathan sun jajirce a kan bakan su. Sun ce ba za su saduda ba har sai sauran yan matan sun kubuta.
Aisha Musa
Samu kari