Harkar noma ne kadai zai magance rashin aikin yi a Najeriya - Dangote

Harkar noma ne kadai zai magance rashin aikin yi a Najeriya - Dangote

- Dangote ya ce harkar noma ne kadai zai magance rashin aikin yi a Najeriya

- Ya ce harkar kere-kere ta yi tsada ta yadda ba kowa ba ne zai iya shiga ciki a yanzu

Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa rungumar harkar noma ne kadai zai magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasan kasar.

Ya sahawarci matasa da suka kammala karatu a mataki daban daban da dukufa a harkar doma domin samun madogara a rayuwarsu.

Harkar noma ne kadai zai magance rashin aikin yi a Najeriya - Dangote

Harkar noma ne kadai zai magance rashin aikin yi a Najeriya - Dangote

KU KARANTA KUMA: Tattalin arziki: Hannun jarin Najeriya yana cikin mafi Kasuwa a Duniya

Dangote ya ce a halin yanzu harkar kere-kere ta yi tsada ta yadda ba kowa ba ne zai iya shiga cikin harkar don haka ya nuna cewa hanya mafi sauki na magance talauce da kashe kashe wadanda akasari rashin aikin yi ke janyo shi ne a bunkasa harkar noma.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel