Sanata Kwankwaso ya ziyarci jihar Benue (hotuna)
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa Sanatan dake wakiltan jihar Kano a majalisar dattawa, Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci jihar Benue.
Ya kai ziyarar ne a yau Alhamis, 25 ga watan Janairu. Hasashe sun nuna cewa babu mamaki ya ziyarci jihar ne domin ya taya su alhinin halin da jihar ke ciki.
Idan dai baza’a manta ba jihar Benue ta fuskanci hare-hare daga makiyaya a yan kwanakin nan inda ta rasa mutanenta da dama a hare-hare daban daban a jihar.
Ga hotuanan ziyaran a kasa:
KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Evans, biloniyan dake garkuwa da mutane ya kai karan yan sanda kan kwace masa manyan motocin daukar kaya 25
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=
Asali: Legit.ng