Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya tafi Kasar Singapore don gana wa da takwaransa na Amurka Donald Trump inda daga cikin matakan tsaron da ya dauka har da na tafiya da bandaki tafi da gidanka don guje wa masu leken asiri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Abuja a yammacin yau Litinin, 11 ga watan Yuni bayan ziyarar da ya kai kasar Moroko. Hakan ya biyo bayan gayyatar da sarkin Morokon ya yi ma shugaba Buhari inda suka hadu a birnin Rabat.
An gargadi al’ummar Musulmi da su guji wulakanta Al-Kur’ani ta hanyar ajiye shi a kasa, yadda zai bayu zuwa ga wasu su taka shi ba tare da sun sani ba, musamman a wannan lokacin da al’umma da dama suke yin Ibadar I’itikafi.
Wata yar kabilar Igbo dake da’awar musilunci a tsakin yan uwanta Igbo Aishat Obi ta janyo wasu yan kabilarta zuwa addinin musulunci. Ta bayyana wannan ‘karuwa da adinnin musulunci ta samu a shafinta na zumunta wato Facebook.
Barayi sun kai farmaki wasa kauyuka guda 10 a jihar Zamfara inda suka sace shanu da dukiyoyin jama’a. Kauyukan da aka kaima harin sun hada da Fura Girke, Majira, Kanawa, Yargeba, Takoka, Bargaja, Bundungel, Bantsa, Unguwar Matanda
Tafiya tayi nisa Allah ya ji kan mazan jiya. A yau ne marigayi ntsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Sani Abacha ya cika shekaru asirin da rasuwa. An dai haifi janar Sani Abacha ne a ranar 20 ga watan Satumba ta shekarar 1943.
Hadiza Aliyu Gabon ta ja hankalin mabiya shafinta na zumunta kna su hankalta da masu bude shafuka na bogi da sunanta. Jarumar ta wallafa wani shafi na bogi da aka bude da sunan ta wanda ke rokon jama'a da su tallafa da kudi.
Babban jigon arewa kuma shugaban kungiyar dattawan Arewacin kasar, Alhaji Tanko Yakasai ya bukaci a nuna masa wani aiki daya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala a shekaru uku da ya kwashe akan karagar mulki.
Ana ci gaba da yamutsa gashin baki kan barazanar da majalisar dokokin kasar tayi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. A ranar Talata, 5 ga watan Yuni ne majalisar tayi barazanar tsige Buhari idan har bai kiyaye wasu sharuda ba
Aisha Musa
Samu kari