Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)

Wata yar kabilar Igbo dake da’awar musulunci a tsakanin yan uwanta Igbo Aishat Obi ta janyo wasu yan kabilarta zuwa addinin musulunci.

Ta bayyana wannan ‘karuwa da adinnin musulunci ya samu a shafinta na Facebook, inda ta nemi a taya ta murnar shigansu musulunci.

Ta wallafa sunayen su a shafinta kamar haka:

1. Believe Isaiah (Sehid Isaiah) (daga jihar Rivers)

2. Okechukwu Onwusaraka (Isan Onwusaraka) (daga jihar Imo)

3. Chinonso Onyejiako (Hassan Onyejiako) (daga jihar Imo)

4. Ngozi Uwa (Nafisa Hassan) (daga jihar Imo)

5. Oluchi Eze (Khadija Eze) (daga jihar Imo)

Malama Aishat Obi ta kuma yi fatan Allah ya kare ta tare da ba ta nasara a da'awar da take yi don ganin ta jawo 'yan uwanta Inyamurai cikin addinin Musulunci.

Ga hotunansu a kasa:

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta

KU KARANTA KUMA: Zanga-zanga na iya kawo tsaiko ga ayyuka a majalisar dokoki

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng