Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa barayi sama da dubu hudu sun tuba a jihar Kano tare da jefar da makaman yakinsu. Hakan ya faru ne a kananan hukumomin Sumaila da Tudun wada da kuma kwaye inda suka rantse da Al-Kur’ani cewa bazasu sake sata
An san yan Afrika da tsantsar kyawu da kuma wasu abubuwa na musamman dake janyo hankulan mutane su kasance akan su. Don haka, mutane kalilan ne ke sane da cewar Allah ya azurta shugabannin Afrika da kyawawan yara mata masu ilimi.
Kamar yadda addinin musulunci ta tanadar mutun kan iya auran mata biyu ko fiye da haka idan har zai iya yin adalci a tsakaninsu. Saboda haka maza musulmai da dama ke auran mata fiye da daya sannan kuma suna zaman lafiya.
Christiana Danjuma, wata matashiya da ta samu aikin yan sanda ta fadi ta mutu a ranarJuma’a, 1 ga watan Yuni a Abuja yayinda ake tantance lafiyar wadanda aka dauka aiki. Matashiyar a fadi ta mutu ne a yayinda take cike takardunta.
Babban malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC. Shehin malamin ya nuna bakin ciki kan yadda aka tozarta tsohon gwamna Yero.
Matasa sun gudanar da zanga-zangan ne a lokacin da shugaban gwamnonin Najeriya, Gwamna AbdulAziz Yari, ke kaddamar da hanyar garin Jahun mai tsawon kilomita 6.5 a hedkwatar karamar hukumar Jahun dake jihar Jigawa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu, ya yabama shugaba Buhari akan sanya hannu da yayi a dokar rage shekarun tsayawa takara wato “Not-Too-Young-To-Run, ya kuma bukaci ya sanya hannu a sauran dokokin dake jira.
Jirgin na Transavia na hanyar zuwa hutu Spain ya yi saukan bazata lokacin da matafiya suka rasa sukuni sakamakon warin jikin wani mutumi dake tashi kamar ya shafe tsawon lokaci batare da wanka ba har sai da fasinjoji suka suma.
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Ibrahim Magu ya bukaci bankuna da su samar da sunayen barayin abokan ciniki kafin zaben 2019. Hakan na daga cikin yunkurin hukumar na yakar barayin gwamnati kafin zabe.
Aisha Musa
Samu kari