Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

2019: Makarfi na hararan kujerar shugaba Buhari
2019: Makarfi na hararan kujerar shugaba Buhari
Labarai

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna kuma tsohon shugaban jam’iyyar PDP, Sanata Ahmed Makarfi, ya bayyana kudirin sa na tsayawa takarar shugabancin kasa. Makarfi dai zai nemi wannan kujera ne a karkashin lemar jam’iyyar adawar kasar PDP.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai