Kuniyar Boko Haram ta hallaka Sojin Najeriya 9
Kungiyar Boko Haram ta hallaka Sojin Najeriya 9 da ke yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabashin kasar tare da jikkata wasu 2.
Harin na zuwa ne kwanaki kalilan bayan wani harin kunar bakin wake a garin Damboa na jihar Borno wanda ya hallaka kusan mutane 50.
Mazauna yankin sunce sun ka an zuba mayakan Boko Haram tsakani 10 da 12 a motoci amma basu san ko nawa bane suka mutu ko suka ji rauni.
Sai dai babu wani jawabi a take daga kakakin sojin Birgediya Janar Texas Chukwu.
KU KARANTA KUMA: Yaki da rashawa: Ka binciki kudin kamfen dinka na 2015 – PDP ga Buhari
An taba kai hari Gajiram baya alokacin harin ta’addancin kungiyar Boko Haram anda yayi sanadiyan mutuwar akalla mutane20,000 sannan ya maida sama da mutane miliyan biyu marasa galihu tunda aka fara a 2009.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta domin samun ingantattun labarai:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa ko Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng