Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mataimakin gwamnan jihar Kano Farfesa Hafiz Abubakar ya yi zargin cewa Gwamnan jihar Dr. Abdullahi Umar Ganduje na azabtar da shi. A cewar Hafiz sama da shekara biyu kenan da gwamnatin Ganduje ke nuna masa wariya tare da tauye shi
Jam’iyyar All Progressives Congress ta bayyana cewa sanatoci za su sanar da makomar Saraki imma zai ci gaba da rike matsayinsa a matsayin shugaban majalisar dattawa ko akasain haka. Jam’iyyar tace har gobe ita ce zabin masu gaskiy
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha ta halarci wani babban taro kan cutar daji a Ouagadougou, Burkina Faso. An gudanar da taron ne a ranar Alhamis, 2 ga watan Agusta, sannan an shirya taro ne ga mambobin kungiyar Musul
Aliyu Wamakko, sanata mai wakiltan Sokoto ta arewa, yace nan da yan kwanaki masu zuwa za’a san wadda ke da ikon jan ragamar jihar. Wamakko ya bayyana hakan a martanin san a sauya shekar Aminu Tambuwal, gwamnan jihar, inda ya bar j
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yiwa gwamnan jihar Sokoto kuma tsohon kakakin majalisar wakilai, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal barka da zuwa jam’iyyar. A ranar Laraba, 1 ga watan Agusta gwamnan ya sanar da sauya shekars
Minitan bayanai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed a ranar Laraba ya nemi zabin Allah ga gwamnati mai ci “a wannan lokaci da Najeriya ke ciki.” Mohammed ya fadi hakan ne a yayinda yake addu’an bude taro a zaman majalizar zartarwa.
Mairama, ýa ga shahararren dan kasuwar man fetur Mohammed Indimi da mijinta, Mustafa Marcus Masango sun yi tsadadden bikin aurensu a ranar Asabar, 28 ga watan Yuli a kasar Faransa. Mairama da angon nata, Marcus sun yi kyau sosai.
Rundunar yan sandan Abia sun kama mutane 43 dake aikata laifuka daban-daban ciki harda garkuwa da mutane, fashi da makami, kisan kai, da fyade cikin kwanaki 40. Kwamishinan yan sandan jihar, Mista Anthony Ogbizi ya bayyana hakan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace yawan sauya sheka da jam’iyyar APC mai mulki ta fuskanta kwanan nan baya damun shi ko kadan. A cewar wata sanarwa da kakakinsa, shugaban kasar yayi Magana ne a Lome, kasar Togo.
Aisha Musa
Samu kari