Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Oshiomhole ya gana da shugabannin Edo ta Arewa
Oshiomhole ya gana da shugabannin Edo ta Arewa
Labarai

Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Mista Adams Oshiomhole ya gana da mambobi da shugabannin jam'iyyar daga yankin Edo ta Arewa domin bikin babban Sallah da kuma tattaunawa kan lamuran siyasa a yankin.

Hotunan yadda ake aikin Hajjin bana a filin Arfa
Hotunan yadda ake aikin Hajjin bana a filin Arfa
Labarai

A yau Litinin, 20 ga watan Agusta ne Musulmai fiye da miliyan biyu daga sassa daban-daban na duniya ke hawan Arfa, inda za su shafe ranar suna gudanar da ibada da neman gafara ga Allah (SWT). Wadanda suke da iko suna hawa dutse.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai