Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa (hotuna)

Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa (hotuna)

Sarkin Kano mai martaba, Muhammad Sanusi II yayi hawan Nasarawa inda ya kai ziyarar ban girma ga gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje duk a cikin shagalin bikin babban Sallah.

Yayinda ake ci gaba da bikin babban Sallah a fadin Najeriya, jama’a na ci gaba da tafiyar da abubuwan al’adu domin kayatar da wannan biki.

Kamar yadda kuka sani a tarihi musamman a arewacin Najeriya, sarakuna kan fito suyi hawan sallah inda anan ne talakawansu ke samun damar kasancewa tare da su cikin farin ciki.

Don haka sarkin Kano, Mallam Mohammed Sanusi II yayi Hawan Nasarawa kwanaki biyu da yin babban Sallah.

A wannan hawane Sarki ya kai ziyarar ban girma ga Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje.

Ga hotunan a kasa:

Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa (hotuna)
Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Sojoji sun kai mamaya Ikorodu a kokarinsu na gano yan kungiyar asirin da suka kashe wani soja

Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa (hotuna)
Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa

Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa (hotuna)
Bikin babban Sallah: Sarkin Kano yayi Hawan Nasarawa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel