Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da Barau Jibril sun yi nasarar lashe zaben fidda gwani na sanata da aka kammala a Kano. Shekarau ya samu kuri’u 973,435, Gaya ya samu 1,05057.
Wata mata mai suna Malama Dausiyya Kabiru Ibrahim da Allah ya albarkata da haifar yan uku duk maza a kwanan nan tayi kira ga al’umman annabi da su kawo mata agaji domin ta samu damar kula da jariran duk da cewar mijin ta na kokari
Biyu daga cikin sanatocin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dake mulki a jihar Niger sun fadi zaben fidda gwani a kokarinsu na ganin sun koma majalisar dokokin kasar, a ranar Talata, 2 ga watan Satumba.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi na’am da Sanata Shehu Sani shi kadai a matsayin dan takaran ta na shiyyar Kaduna ta Tsakiya a zabe mai zuwa. Idan ba a manta ba tun bayan da gwamna Ahmed El-Rufai ya hau mulkI.
Fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon dan majalisar tarayya, Isah Ashiru, ya doke sanata Suleiman Hunkuyi, Sani Sidi da tsohon gwamnan jihar Ramalan Yero a zaben fidda gwani da aka yi a jihar Kaduna a karshen mako.
Babban mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawa na musamman akan harkokin majalisar dokokin kasar kuma dan takarar kujeran sanata a yankin Kano maso kudu, Alhaji Abdulrahman Kawu Samai ya koka kan cewa ana farautar rayuwarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 30 ga watan Satumba ya ziyarci jami’an rundunar sojin sama biyu da hatsarin jirgi ya cika da su a makon da ya gabata, a asibitin hukumar tsaro dake Abuja. Ya yi masu fatan alkhairi.
Cif Sunny Okogwu, surikin Ibrahim Babangida, tsohon shugaban kasa a mulkin soja ya rasu a wani asibitin Abuja sakamakon wani rashin lafiya da ba’a bayyana ba. Rahotanni sun nuna cewa Okogwu yaya ne ga Maryam Babangida.
Mai martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar II, zai jagoranci fitattun shugabanni Musulmi zuwa taron Gidauniyar tara naira biliyan 1.5 ta gina Cibiyar Yada Addinin Musulunci ta Al’ummar Jihar Oyo (MUSCOYS).
Aisha Musa
Samu kari