Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Zaben Osun: Saraki ya hadu da Omisore (hoto)
Zaben Osun: Saraki ya hadu da Omisore (hoto)
Labarai

A yau Litinin, Shugaban maalisar dattawa, Bukola Saraki ya je Ile Ife inda ya hadu dan Sanata Iyiola Omisore dan takarar jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben gwamna da aka gudnar a ranar Asabar da ya gabata.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai