Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Majalisar dokokin jihar Edo ta rantsar da mamba mai wakiltan mazabar Igueben, Mista Justin Okonoboh a matsayin sabon mataimakin kakakinta. Okonoboh ya yi rantsiwar kama aiki da misalin karfe 10:06 na safiyar ranar Talata.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kantsa (INEC) Farfes MahmoodYakubu a bayyana cewa kimaninmutane miliyan 83 ne za su yi zabe bayan kammala rijista. Farfesa Yakubu ya fadi hakan yayinda yae martani ga tawagar hukumar kasashe Afrika
Da yake magana a taron kwamitin tattalin arzikin Najeriya kan rashawa da doka a Abuja a ranar Litinin, 22 ga watan Oktoba, mataimakin shugaban kasar yace shugabannin Najeriya kan toshe hanya a duk lokacin da za’a yaki rashawa.
Kwamitin da majalisar dokokin jihar Kano ta kafa domin binciken ingancin bidiyon da ke nuna Gwamna Abdullahi Ganduje na karban rashawa ya aika sammaci ga babban editan Daily Nigerian, Malam Ja’afar Ja’afar da ya gurfana a gaban ta
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta yi watsi da tunanin mutane na cewa mutane su bar siyasa saboda addini, cewa mutanen da suka yi watsi da siyasa saboda cewar su Musulmai ko Kirista ne daga karshe sukan kasance a mugun hannu.
A ranar Alhamis, 18 ga watan Oktoba an kama wata mahaukaciya da ke bara dauke da kudi kimanin N200,000 a jihar Anambra. An tattaro cewa jami’an gwamnatin jihar kimanin wata guda da ya gabata sun kafa wata hanyar kore mahaukata.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) tace mukaddashin shugaban ta, Mista Ibrahim Magu bai taba fadin cewa babu abunda zai faru idan har tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya mutu a tsare a hannun hukumar ba.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar daukar tsattauran matakin ladabtarwa a kan Saudiyya, idan har ta tabbata cewa ita ce ta kashe fitaccen dan jarida Jamal Khashoggi. jaridan Saudiyyar ya bace tun bayan wani ziyara
Kwamitin Farfesa Oserheimen Osumbor sun yi watsi da korafe-korafe biyu da aka gabatar masu dake kalubalantar kaddamar da gwamnan a matsayin wanda yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na gwamna a jihar wanda aka yi.
Aisha Musa
Samu kari