Mutane miliyan 83 ne za su yi zabe a 2019 – Shuganan INEC

Mutane miliyan 83 ne za su yi zabe a 2019 – Shuganan INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kantsa (INEC) Farfes MahmoodYakubu a bayyana cewa kimaninmutane miliyan 83 ne za su yi zabe bayan kammala rijista.

Farfesa Yakubu ya fadi hakan yayinda yae martani ga tawagar hukumar kasashe Afrika karkashin jagorancin Janar Francis Behanzin,a ziyarar ban girma da suka kai hedkwatar hukuma a Abuja.

Yakubu ya sanar da tawagar cewa sama da mutane milian 14.5 aka yiwa rijist a loacin shiri ci gaba da rijista daga tsakaninwatan Afrilu 2017 zuwa Augusta 2018.

Mutane miliyan 83 ne za su yi zabe a 2019 – Shuganan INEC
Mutane miliyan 83 ne za su yi zabe a 2019 – Shuganan INEC
Asali: Depositphotos

Ya ce za’a hada sabon adadin da kimanin na mutane mliyan 70 da suka riga da suka yi rijista bayan shirin.

KU KARANA KUMA: Mambobin APC sun yi zanga-zanga kan zaben fidda gwani a Katsina (hotuna)

Ya kuma bayyana cewa a yanzu Najeriya na da jam’iyyun siyasa 91 da suka yi rijista, inda jam’iyyu 89 zasu gata da yan takaransu na zaben shekara mai zuwa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng