Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata babbar kotun Kano ta haramta wa Jafaar da Daily Nigerian wallafa ko yada bidiyon gwamnan har zuwa lokacin da za’a sake zama a ranar 6 ga watan Disamba. Hakan ya biyo bayan karar da gwamna Ganduje ya shigar.
Masu iya Magana kan ce mulkin mace na da karfi sosai ta yadda lafazin bakinta,kallon idanunsa da sanyin halayyata kadai su haddasa yaki ko kua su hana hakan faruwa. Allah ya yi wa dan Adam halitta na musamman amma mace daban ne.
Malam Garba Shehu, babban mai ba shugaban kasa shawara a kafofin watsa labarai wani jawabi da ya turawa yan jarida a ranar Lahadi, 18 ga watan Nuwamba ya ce nasarar APC a jihohi uku ya tarwatsa hasashen jam’iyyar PDP.
Bayan hargitsin da ya faru a kofar majalisar dokokin jihar Anambra a ranar lhamis, 15 ga watan Nuwamba, rundunar yan sandan jihar sun ce sun rufe ginin majalisar har sai baba ya gani. Kakakin yan sandan jihar ya tabbatar da hakan.
Kotun roko ta rage yawan shekarun da tsohon gwamnan jiharTaraba, Reverend Jolly Nyame zai yi a gidan yari daga shekara 14 zuwa shekara 12. An kuma ci tarar Nyame naira miliyan 495 a hukuncin da kotu ta yanke a ranar Juma’a.
Tsohon mataimakin sakataren jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Timi Frank ya zargi shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole da karban cin hancin dala miliyan 50 daga hannun yan takara da dama a lokacin zaben fidda gwani.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 15 ga watan Nuwamba ya yi ganawar sirri da shugaban kasar Guinea Bissau, Jose Mario Vaz a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Shugaba Vaz ya iso fadar shugaban da karfe 11 na safe.
Biyo bayan kisan gilla da aka yiwa dan jaridan kasar Saudiyya, Jamal Khashoggi, an yankewa mutane biyar da ake zargi da hannu a kisan dan jaridan a kasar Istanbul, kasar Turkiyya. Kasar Saudia ta bayyana cewa zata biya diyyarsa.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, a jiya, Laraba, 14 ga watan Nuwamba ya gargadi yan siyasa a Najeriya akan amfani da matasa a matsayin Karen farauta, yayinda suke boye nasu ‘ya’yan a killataccen wuri.
Aisha Musa
Samu kari