Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kwamitin sasanci da kawo zaman lafiya wanda uwar jam’iyyar All Progressive Congress, (APC)ta kafa a yankin arewa maso gabas karkashin jagorancin Gwamnan jihar Nasarawa, Alhaji Tanko Alhamakura ta fara aikin da aka sanya ta.
Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Mugabe, mai shekara 94 baya iya tafiya saboda halin rashin lafiya, shugaban kasa Emmerson Mnangagwa ya bayyana. Ya kara da cewa, Mista Mugabe na a kasar Singapore inda yake jinyar wani rashin lafiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi kira ga cibiyar makaranta Qur’ani na Najeriya da su magance abunda ya kira a matsayin dodon rashin hadin kai a kasar.
Kamar yadda kuma sani ba’a raba mutane da kayan makulashe musamman ma nama inda aka sarrafa ta nau’i daban-daban. Wani labara da muka samuya nuna cewa a yanzu abun har ya koma ga naman kwadi a yanzu haka an fara yin tsirensa.
Yan sanda sun kawo karshen mamayar da suka kai majalisar dokokin jihar Akwa Ibom, hakan ya biyo bayan umurnin da majalisar dattawa ta yi ma jami'an tsaron na su yi gaggawan barin harabar majalisar a ranar Alhamis.
Dan takarar gwamna a jam’iyyar Green Party of Nigeria (GPN) Abdulsalam Abdulkareem Zaura ya karyata karban kudi daga hannun kowa, inda ya kara da cewa ya rigada ya karyata hakan ga EFCC da kuma jihar cewa bai aikata hakan ba.
Wasu sabbin mambobin kungiyar CJTF da aka kwasa kwanan nan, wanda suka yi Magana don nuna jajircewarsu sun bayyana cewa a shirye suke da su kare garurwansu domin fitar da jihar daga matsalar yan fashi da makami.
An gurfanar da wata mata mai shekara 37, Amarachukwu Chineke, wacce aka zarga da damfarar dan majalisar wakilai, mai wakiltan mazabar Idah da ke jihar Kogi, Emmanuel Egwu, $49,800, a gaban kotun majistare da ke Igbosere, Lagas.
A zaman majalisar na yau Alhamis, 22 ga watan Nuwamba, kakakin majalisar, Yakubu Dogara ya karanta wasiku daga Ahmed Abu (Jihar Niger) da kuma Stephen Olemija (Jihar Ondo) inda aciki ne suka bayyana barinsu jam'iyyar APC.
Aisha Musa
Samu kari