Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Taron dangi ba zai razana mu ba ko kadan - APC
Taron dangi ba zai razana mu ba ko kadan - APC
Siyasa

Magoya bayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun mayar da martani ga matakin da hadakar jam'iyyun adawa suka zartar na marawa dan takarar babbar jam'iyyar adawa ta kasar wato PDP.

Zakka na iya kawar da talauci – Sarki Sanusi
Zakka na iya kawar da talauci – Sarki Sanusi
Labarai

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya bayyana zakka a matsayin wani makami da za’a iya amfani da shi wajen yakar talauci a tsakanin al’umma. Basaraken ya fadi hakan a wajen taron rabon zakka wanda gidauniyar Jaiz ta shirya.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai