Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta yi yar karamar liyafa domin taya mai gidanta nasarar da yayi na sake lashe zaben shugabancin Najeriya a karo na biyu. An gano Aisha Buhari tare da ahlinta da wasu mata suna
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na cikin wata ganawa domin sake duba zaben Shugaban kasa da na yan majalisa da ya gudana a ranar Asabar da ya gabata. Ganawar wanda ke zuwa yan sa’o’i bayan zaben na gudana ne tsakanin tawagar
Wani matashin mutum ya nuna farin ciki da sakamakon zaben Shugaban kasa harma ya cika wani alkawari da ya dauka mai ban mamaki. Mutumin wanda ke da zama a Bauchi ya yi alkawarin tsoma kanshi a cikin kwata na tsawon mintuna 10 idan
Kamfanin Bloomberg Billionaire Index ta kasance kamfani dake dauko jerin sunayen mutane masu arzikin duniya. An samar da bayanai game da lissafin arzikin su ne a shafukansu dake dauke da bayanai masu amfani. Ana samun lissafin ne
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kaddamar da jam’iyyar APC a matsayin wacce ta lashe kujerar sanata a yankin kudancin Bauchi. Jam’iyyar ta samu kuri’u 250,725 yayinda dan takarar jam’iyyar PDP, Garba Dahiru ya samu 175,527.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta ki amincewa da sakamakon zaben Shugaban kasa daga jihar Katsina kan zargin rashin bin ka’ida. Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa shugaba Muhammadu Buhari ya lashe
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe kananan hukumomi 32 a Kano yayinda Atiku ke gwagwarmaya da kaso 25% na kuri’ u. Hakan sakamakon zaben Shugaban kasa ne da jami’ in hada sakamako ya gabatar na jihar.
A yau Asabar, 23 ga watan Fabrairu ne 'yan Najeriya ke hada-hadar shirin kada kuri'a don zaben shugabannin da za su ja ragamar kasar a matakin shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki. Misalin karfe 8:00 za a bude rumfunar zabe.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kalubalanci masu zabe kan bukatar su fita su cika hakkin da ya rataya a wuyansu a matsayinsu nay an kasa ta hanyar fita su zabi dan takarar da suke so a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu.
Aisha Musa
Samu kari