Yanzu Yanzu: Buhari ya share kananan hukumomi 32 a Kano

Yanzu Yanzu: Buhari ya share kananan hukumomi 32 a Kano

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe kananan hukumomi 32 a Kano yayinda Atiku ke gwagwarmaya da kaso 25% na kuri’ u.

Hakan sakamakon zaben Shugaban kasa ne da jami’ in hada sakamako ya gabatar na jihar.

A karamar hukumar Tudun Wada APC: 38,865 PDP: 10,707, karamar hukumar Tsanyawa LGA APC: 25,823 PDP: 5,399, a karamar hukumar Sumaila LGA APC: 34,609 PDP: 4,9044, karamar hukumar Gwarzo LGA APC: 33,581 PDP: 10,682.

A karamar hukumar Kibiya LGA APC: 18,085 PDP: 11,028, Rano LGA APC: 23,855 PDP: 7,055, Ajingi LGA APC: 21,458 PDP: 5,267, Gezawa LGA APC: 29,954 PDP: 8,246, Gwale LGA APC: 50,834 PDP: 12,283.

Bebeji LGA APC: 26,023 PDP: 8,190, Gaya LGA APC: 25,864 PDP: 6,577, Albasu LGA APC: 36,412 PDP: 10,285.

Warawa LGA APC: 19,073 PDP: 6,101, Garun Malam LGA Code: 015 APC: 23,810 PDP: 4,861, Tofa LGA Code: 039 APC: 19,984 PDP: 7,732, Kunchi LGA Code: 026 APC: 20,375 PDP: 4,983, Magwai LGA Code: 03 APC: 23,375 PDP: 10,584.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Surukin Ganduje ya sha kasa a zaben Sanata

Sauran sune: Garko LGA APC: 22,356 PDP: 2840, Doguwa LGA APC: 25454 PDP: 7013, Kabo LGA APC: 29,482 PDP: 8,955, Kiru LGA APC: 36,739 PDP: 12,205, Shanono LGA APC: 24,173 PDP: 8,469, Danbatta LGA APC: 31850 PDP: 6,947, Wudil LGA APC: 28,755 PDP: 5,108, Bichi LGA APC: 42,714 PDP: 11,050 Code, Ungogo LGA APC: 51,842 PDP: 10,475, Minjibir LGA APC: 27,725 PDP: 2840.

A yanzu kananan hukummi 11 ne suka saura domin Atiku ya san makomarsa a jihar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel